Manyan labarai guda 10

  Blizzvibe.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Laraba 3 ga watan Fabrairu 2016. Ku duba domin ku same su.
Muhammadu Buhari, President of the Federal Republic of Nigeria, speaks the United Nations Sustainable Development Summit to the at the United Nations General Assembly im New York September 25, 2015.  AFP PHOTO /  TIMOTHY  A. CLARY        (Photo credit should read TIMOTHY A. CLARY/AFP/Getty Images)
Shugaba Muhammadu Buhari
1. Jirgin Bristow ya fadi a Legas
Jirgi mai saukar angulu na Bristow ya fadi a Legas. Amma babu wanda ya mutu.
2. Bamu muka sace jirgi ba – IPOB
Kungiya mai fafitikar kafa Biafra ta bayyana cewa ba ita ta sace jirgin Mai ba.
3. Na wahala a hannun EFCC – Amaechi
Ministan Sufuri ya bayyana cewa ya taba wahala a hannun hukumar EFCC.
4. Shugaba Buhari yayi jawabi a majalisar Turai
Shugaba Muhammadu Buhari yayi jawabi a gaban majalisar Turai inda yayi bayanai akan ta’addanci.
5. Ingila ta sake kama Ibori
Jami’ai a kasar Ingila sun sake kama tsohon gwamnan Delta bayan da ya gama zama kurkuku.
6. Matar Jonathan zata nemi takarar shugaba kasa
Labarai na juna cewa Patience Jonathan zata tsaya takara a 2019.
7. Kotu ta bada umjrni a kama Temitope Aluko
Kotu a Ado-Ekiti ta bada umurni a kama tsohon sakataren PDP na jihar akan batanci.
8. Fasto Ayodele ya bayyana wasu lamurra
Fasto Ayodele, shugaban INRI ya bayyana wasu lamurra akan gwamnatin buhari.
9. Buhari ya isa Ingila                                                                                                                                                                                             Shugaba Muhmmadu Buhari ya isa Ingila inda zaya gana da shugabannin duniya kuma ya shuga wani taro.
10. Kotun koli ta tabbatar da zaben Udom, Ikpeazu
Kotun koli dake Abuja ta tabbatar da zaben gwamna Emmanuel Udom na akwa Ibom, da kuma Okoezie Ikeazu na jihar Abia.

Comments

Popular posts from this blog

GLOBAL NEWS HEADSLINES

INVESTMENT NEWS HEADLINES

National Assembly broke, borrows to pay workers